IQNA

Yadda Ibrahim Ra'isi Ya Karbi Takardun Amincewa Da Zabensa A matsayin Shugaban Iran

Tehran (IQNA) Sabon shugaban ƙasar Iran Hujjatul Islam Sayyid Ibrahim Ra’isi ya sha alwashin ƙoƙari  wajen ɗage takunkumai a kan ƙasar

Sabon shugaban ƙasar Iran Hujjatul Islam Sayyid Ibrahim Ra’isi ya sha alwashin ƙoƙari  wajen ɗage takunkumin da Amurka ta sanya wa ƙasar sai dai kuma ya ce ba zai taɓa jingina rayuwar al’ummar ƙasar da kuma tattalin arzikinsu ga buƙatun wasu ‘yan ƙasashen waje ba.

Abubuwan Da Ya Shafa: