IQNA

Tunawa Da Ranar Da Sojojin Yazid Suka Kashe Ali Asgar Jaririn Imam Hussain (AS) A Karbala

Tehran (IQNA) kamar kowace shekara a birnin Tehran an gudanar da tarukan tunawa da ranar shahadar Ali Asgar a Tehran.

A jiya a birnin Tehran da Qom da wasu biranan Iran da wasu na duniya aka gudanar da tarukan tunawa da ranar shahadar Ali Asgar jaririn Imam Hussain (AS) da sojojin Yazid Dan Mu'awiyya suka kashe a Karbala.

 
Abubuwan Da Ya Shafa: taruka ،