IQNA

Tehran (IQNA) miliyoyin mutane ne suka halarci tarukan ranar arbaeen na Imam Hussain (AS)

Miliyoyin mutane ne suka halarci tarukan ranar arbaeen na Imam Hussain (AS) wanda aka gudanar a jiya Litinin a birnin Karbala na kasar Iraki.

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: tarukan ziyarar arbaeen ، imam hussain ، karabala ، kasar Iraki