Miliyoyin mutane ne suka halarci tarukan ranar arbaeen na Imam Hussain (AS) wanda aka gudanar a jiya Litinin a birnin Karbala na kasar Iraki.