IQNA

Maulidin Manzon Allah (SAW) A Masallatan Birnin Istanbul Na Turkiya

22:51 - October 18, 2021
Lambar Labari: 3486443
Tehran (IQNA) ana gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a masallatan birnin Istanbul na kasar Turkiya

Kamfanin dillancin labaran anatoli ya bayar da rahoton cewa, ana gudanar da tarukan maulidin manzon Allah a masallatan birnin Istanbul na kasar Turkiya a cikin wadannan kwanaki.

A tarukan maulidin dai ana gudanar karatun ayoyin Alkur’ani mai girma, laccoci daga malaman addini da gabatar da bayanai kan darussan da suke a cikin rayuwa mai daraja da albarka ta manzon Allah (SAW) gami da wakoki na yabia  gare shi.

'Yan kasar Turkiyya suna farin ciki matuka a duk lokacin gudanar da tarukan Maulidin Manzon Allah (SAW) a masallatan Istanbul da sauran masallatai na fadin kasar, musamman masallatan tarihi, kamar masallacin Sultan Ahmed, Hagia Sophia, Sulaymaniyah da Fateh, inda ake gudanar da irin wadannan taruka.

برگزاری مراسم بزرگداشت ولادت رسول اکرم (ص) در مساجد استانبول + عکس
 
4005938

Abubuwan Da Ya Shafa: Istanbul ، Tukiya
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha