IQNA

Tehran (IQNA) ana ci gaba da gudanar da babban taron makon hadin kan musulmi karo na 35 a birnin Tehran.

An shiga Rana ta biyu a ci gaba da gudanar da zaman taron Makon Hadin Kan Al'ummar Musulmi na duniya da ke gudana a birnin Tehan na kasar Iran.

Masu gabatar da jawabai ne sun mayar da hankali ne kan muhimmancin zaman al'ummar musulmi a matsayin al'umma guda daya dunkulalliya.

 

Abubuwan Da Ya Shafa: muhimmanci ، ، ، ،