iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A baya-bayan nan ne masu bincike na Burtaniya suka gano wani tsohon masallaci da wani wurin ibada a lardin Dhi Qar na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3486812    Ranar Watsawa : 2022/01/12

Tehran (IQNA) Marzouk al-Ghanim ya yaba da irin tsayin dakan da mutanen Kudus suke da shi kan wuce gona da iri na yahudawan sahyuniya, yana mai jaddada yadda Kuwait ke ci gaba da goyon bayan al'ummar Palastinu wajen kare hakki nasu.
Lambar Labari: 3486798    Ranar Watsawa : 2022/01/09

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Korea ta kudu na kokarin bunkasa harkokin yawon bude ido ga musulmi a cikin kasarta.
Lambar Labari: 3486774    Ranar Watsawa : 2022/01/03

Tehran (IQNA) A wata ganawa da yayi da manema labarai, shugaban na Rasha ya bayyana cewa, cin zarafin Annabi Muhammadu (SAW) ba 'yancin fadar albarkacin ba ke ba ne.
Lambar Labari: 3486721    Ranar Watsawa : 2021/12/23

Tehran (IQNA) Sheikh Ikrima Sabri, babban limamin masallacin Al-Aqsa, ya yi gargadi kan sabbin hanyoyin kutsa kai cikin masallacin Al-Aqsa da yahudawa suke dauka.
Lambar Labari: 3486715    Ranar Watsawa : 2021/12/22

Tehran (IQNA) A shekara mai kamawa za a gudanar da manyan shirye-shirye na tunawa da shekaru sama da dubu na Musulunci a Tatarstan.
Lambar Labari: 3486688    Ranar Watsawa : 2021/12/15

Tehran (IQNA) kungiyar Jihadul Islami ta yi Allawadai da kakkausar murya kan ziyarar da firayi ministan gwamatin yahudawan Isra'ila ya kai yau a kasar Hadaddiyar daular Larabawa.
Lambar Labari: 3486679    Ranar Watsawa : 2021/12/13

Tehran (IQNA) Rasha ta bukaci Isra'ila da ta shiga cikin tattaunawar kawar da makaman nukiliya a yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3486645    Ranar Watsawa : 2021/12/05

Tehran (IQNA) ministan yada labaran kasar Lebanon ya yi murabus daga kan mukaminsa sakamakon matsin lambar gwamnatin Saudiyya.
Lambar Labari: 3486637    Ranar Watsawa : 2021/12/03

Teahran (IQNA) ‘Yan majalisa musulmi a kasar Birtaniya sun yi kakkausar suka kan yadda gwamnatin kasarke nuna halin ko in kula kan nuna kyama ga musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3486629    Ranar Watsawa : 2021/12/01

Tehran (IQNA) kamar kullum hankoron masarautar Al Saud dai shi ne ta aiwatar da abin da zai faranta ran mahukuntan Amurka, wannan karon tana aiwatar da hakan ne ta hanyar matsin lamba a kan Lebanon.
Lambar Labari: 3486575    Ranar Watsawa : 2021/11/18

Tehran (IQNA) ana shirin fara gasar kur’ani mai tsarki ta duniya ta mata zalla a birnin Dubai an Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3486564    Ranar Watsawa : 2021/11/16

Tehran (IQNA) tattaunawar da za a gudanar a Vienna tsakanin Iran da kasashen turai, za ta mayar da hankali ne kan batun cire wa Iran takunkuman da Amurka ta kakaba mata.
Lambar Labari: 3486544    Ranar Watsawa : 2021/11/12

Tehran (IQNA) Hamas ta ce batun fursunonin Falastinawa da Isra’ila ke tsare da su shi ne mafi muhimmanci a wurinta.
Lambar Labari: 3486540    Ranar Watsawa : 2021/11/11

Tehran (IQNA) gwamnatin Falastinawa ta bude rediyo da harsunan Ingilishi da kuma Hibru.
Lambar Labari: 3486522    Ranar Watsawa : 2021/11/07

Tehran (IQNA) Dakarun Iran sun fitar da cikakken faifan bidiyon arangamar da suka yi da Amurkawa 'yan fashin teku.
Lambar Labari: 3486512    Ranar Watsawa : 2021/11/04

Tehran (IQNA) sojojin gwamnatin San'a a Yemen na gab da kammala kwato lardin Ma'arib daga hannun dakarun Hadi.
Lambar Labari: 3486484    Ranar Watsawa : 2021/10/27

Tehran (IQNA) ana ci gaba da gudanar da babban taron makon hadin kan musulmi karo na 35 a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3486449    Ranar Watsawa : 2021/10/20

Tehran (IQNA) Kamfanin AHIIDA ya gabatar da tufafi mai suna Burkini wadda ta shahara sosai kuma ta bai wa matan Musulmi damar yin iyo ba tare da matsala ba.
Lambar Labari: 3486437    Ranar Watsawa : 2021/10/17

Tehran (IQNA) masallacin Shizuoka na daga cikin muhimman wurare na musulmi a kasar Japan da ke jan hankulan masu yawon bude ido.
Lambar Labari: 3486379    Ranar Watsawa : 2021/10/03