IQNA

Sallar Juma'a Ta Farko A Tehran Bayan Watanni 20 Da Dakatar Da Ita Saboda Corona

Tehran (IQNA) an gudanar da sallar Juma'a ta farko a birnin Tehran bayan kwashe tsawon watanni 20

 A jiya an gudanar da sallar Juma'a ta farko a birnin Tehran bayan kwashe tsawon watanni 20 ba tare da an gudanar da sallar Juma'a ba saboda cutar corona.

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: Tehran ،