IQNA

Wurin Adana Kayan Tarihi Da Ke Cikin Hubbaren Imam Hussain (AS)

Tehran (IQNA) a cikin hubbaren Imam Hussain (AS) an kebance wani wuri an musamman domin ajiye kayan tarihi.

Wurin ajiye kayan tarihi da ke hubbaren Imam Hussain (AS) yana a hawa na biyu ne a  cikin hubbaren, inda aka ajiye wasu daga cikin muhimman kayan tarihi.