IQNA

Wa'azi Tare Da Limamin Masallacin New York A Kasar Amurka

Tehran (IQNA) Sheikh Abdulrashid limamin masallacin New York a kasar Amurka a lokacin da yake gabatar da wa'azi

Sheikh Abdulrashid limamin masallacin New York a kasar Amurka a lokacin da yake gabatar da wa'azi, tare da karanto wasu daga cikin ayoyi a surat Taubah, da kuma yin bayani a kansu dangane da madaukakin matsayi na ubangiji, da tausayinsa da rahmarsa mara iyaka ga bayaninsa.