New York (IQNA) Jaridar New York Times ta Amurka ta rubuta a cikin wata makala cewa: Shugaban kasar Amurka ya aike da mai ba shi shawara kan harkokin tsaron kasa ga tawagar diflomasiyya ta karshe da ke neman kulla alaka tsakanin Saudiyya da Isra'ila, kuma da alama yunkurin daidaita alakar da ke tsakanin Tel. Aviv da Riyadh a shekarar da ta kai ga zaben shugaban kasar Amurka ya zama da gaske.
Lambar Labari: 3489570 Ranar Watsawa : 2023/07/31
Tehran (IQNA) Kakakin Firayim Ministan Burtaniya ya sanar da cewa sabuwar gwamnatin ba ta da wani shiri na mayar da ofishin jakadancin Burtaniya zuwa birnin Kudus.
Lambar Labari: 3488119 Ranar Watsawa : 2022/11/03
Tehran (IQNA) Sayyid Hasssan Nasrullah ya gargadi Isra’ila da kasar Amurka cewa idan aka hana Labanon cin gajiyar arzikin dake cikin teku to ba za ta bari Isra’ila ta sayar da iskar gas da manfetur ba,
Lambar Labari: 3487544 Ranar Watsawa : 2022/07/14
Tehran (IQNA) za a gudanar da taron jagororin addinai a kasar Iran a daidai lokacin tunawa da cikar shekaru biyu da shahadar Qasim Sulaimani.
Lambar Labari: 3486745 Ranar Watsawa : 2021/12/29
Tehran (IQNA) An samu gawar daya daga cikin 'ya'yan Malcolm X, shugaban musulmi bakaken fata a Amurka a cikin gidanta da ke birnin New York.
Lambar Labari: 3486595 Ranar Watsawa : 2021/11/23
Tehran (IQNA) Babban Masallacin Al Jazeera ya sami lambar yabo ta Amurka ta 2021 ta gini mafi kyau a daga Gidan Tarihi na Gine-gine na Chicago da Cibiyar Fasaha ta Turai.
Lambar Labari: 3486590 Ranar Watsawa : 2021/11/22
Tehran (IQNA) Sheikh Abdulrashid limamin masallacin New York a kasar Amurka a lokacin da yake gabatar da wa'azi
Lambar Labari: 3486511 Ranar Watsawa : 2021/11/04
Tehran (IQNA) Ministan shari’ar na Sudan ya gana da Ministan Ma’aikatar Hadin Kan Yankuna na Isra’ila a birnin Abu Dhabi.
Lambar Labari: 3486424 Ranar Watsawa : 2021/10/14
Tehran (IQNA) wasu masu juyayin arbaeen na Imam Hussain (AS) sun gangami a gaban fadar White House da ke birnin Washington
Lambar Labari: 3486394 Ranar Watsawa : 2021/10/06
Tehran (IQNA) za a ci gaba da gudanar da shari'ar Khalid Sheikh Muhammad mutumin da ake zargi da kitsa harin 11 ga watan Satumba a Amurka.
Lambar Labari: 3486282 Ranar Watsawa : 2021/09/07
Tehran (IQNA) wani rahoto ya yi nuni da cewa, an samu karuwar adadin masallatai a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3485978 Ranar Watsawa : 2021/06/03
Tehran (IQNA) Kungiyoyin agaji na duniya suna tattara taimako ga al’ummar Falastinu da ke fuskantar kisan kiyashi daga yahudawan Sahyuniya.
Lambar Labari: 3485927 Ranar Watsawa : 2021/05/18
Tehran (IQNA) birane daban-daban na duniya, al’ummomi suna gudanar da jerin gwano domin nuan takaicinsu da kisan kiyashin da Isra’ila take yi wa al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485911 Ranar Watsawa : 2021/05/13
Tehran (IQNA) ginin masallaci da cibiyar musulunci da ke birnin New York na kasar Amurka na daga cikin muhimman wuraren tarukan musulmin Amurka.
Lambar Labari: 3485657 Ranar Watsawa : 2021/02/16
Tehran (IQNA) majalisar dokokin Amurka ta tabbatar da Joe Biden a matsayin zababben shugaban kasa.
Lambar Labari: 3485532 Ranar Watsawa : 2021/01/07
Tehran (IQNA) zaman taro dangane da zagayowar lokacin cikar shekara guda da shahadar Janar Qasem Sulaimani da kuma Almuhandis akasar Lebanon
Lambar Labari: 3485495 Ranar Watsawa : 2020/12/26
Tehran (IQNA) musulmin birnin New Jersey na kasar Amurka suna gina wani babban masallaci domin gudanar da harkokinsu na addini.
Lambar Labari: 3485420 Ranar Watsawa : 2020/12/01
Tehran (IQNA) babban kwamitin musulmin kasar Amurka ya caccaki shugaban kasar Faransa kan matakan takurawa musulmin kasar.
Lambar Labari: 3485385 Ranar Watsawa : 2020/11/21
Tehran (IQNA) Joe Biden zai kawo karshen dokar Donald Trump ta hana izinin shiga ga wasu daga cikin kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3485351 Ranar Watsawa : 2020/11/10
Tehran (IQNA) har yanzu dai ana ci gaba da kidaya kuri’un da aka kada a zabukan da aka gudanar jiya a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3485335 Ranar Watsawa : 2020/11/04