Matasa A Turkiya Na Gudanar Da Ayyukan Hannu Domin Tara Kudin Ayyukan Taimakon Marasa Galihu
Tehran (IQNA) matasa a Turkiya na gudanar da ayyukan sana'oin hannu domin tara kudade wajen taimakon marasa galihu.
Matasa a kasar Turkiya na gudanar da ayyukan sana'oin hannu domin tara kudade da suke amfani da wajen taimakon mutane masu larura da kuma marasa galihu.