IQNA

Tehran (IQNA) Hubbaren Anabi Musa (AS) a garin Ariha da ke Palestine wanda ake ganin cewa a nan kabarinsa yake.

Wannan shi ne ginin Hubbaren Annabi Musa (AS) a garin Ariha da ke Palestine wanda ake ganin cewa a nan kabarinsa yake, wanda Salahuddin Al-ayyubi ne ya yigini a wuri mai fadin mita murabba'i 4,500.