IQNA

Masallacin Bibi Heybat A Birnin Baku

Tehran (IQNA) Masallacin Bibi Heybat a birnin Baku fadar mulkin kasar Azerbaijan

Masallacin Bibi Heybat da aka gina shi kayan gine-gine masu daukar ido yana nan a garin Baku, kuma kabarin Sayyida Fatemeh daya daga cikin 'yar Imam Kazim (AS) limamin Ahlul bait (AS)  na bakwai yana a wurin.