IQNA

Ci Gaba Da Raya Lokutan Shahadar Fatima Zahra Amincin Allah Ya Tabbata Gare Ta

Tehran (IQNA) Taron da ake gudanarwa kan shahadar Sayyida Zahra (AS)

A birnin Mashhad na kasar Iran an gudanar da taron da ke kira daren bakin Zahra (AS) wanda aka yi a hubbaren Imam Ridha (AS)