IQNA

Jana'izar Sheikh "Abdullahi Nasser", Babban Malamin Addini A Kasar Kenya

19:40 - January 13, 2022
Lambar Labari: 3486817
Tehran (IQNA) An yi jana’izar marigayi Sheikh “Abdullahi Nasser” fitaccen malamin addini a kasar Kenya.

An gudanar da wannan taron janaza ne a yau 13 ga watan Janairu masoya Sheikh Abdullah Nasser da mabiya Ahlul Baiti (AS) a kasar Kenya, da kuma iyalansa da danginsa na jini.

An haifi Sheikh Abdullah Nasser jagoran mabiya mazhabar ahlul bait na kasar Kenya a shekara ta 1932 a birnin Mombasa na kasar Kenya, kuma ya rasu yana da shekaru 90 a duniya.

Ya kasance babban mai tunani kuma ya ba da gudummawa sosai wajen rubuta littattafan addini.

Mutane da dama a Gabashi da Tsakiyar Afirka sun zama mabiya Ahlul Baiti ta hanyar karanta littattafan da ya rubuta.

Abdullahi Nasser, babban malami mai wa'azi ne a Mombasa, ya koma mabiyin mazhabar ahlul bait  a shekarar 1975.

تشییع شیخ «عبداللهی ناصر» عالم شیعه در کنیا + فیلم
 
4028204

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha