IQNA

Tehran (IQNA) baje kolin kayan 'ya'yan itace na rumman a yankin karaj a kasar Iran.

A ranar Laraba da ta gabata ce manoma kayan lambu a yankin Karaj na Iran suka gudanar da baje kolin kayan marmari na rumman kamar yadda aka saba tsawon shekaru masu yawa.

Abubuwan Da Ya Shafa: kayan marmari ، lambu ، yankin Karaj ، kasar Iran ، Rumman