IQNA

Babban Masallacin Aljeriya

Tehran (IQNA) babban masallacin Algiers shi ne masallaci na uku mafi girma a duniya. Yana da tsayin mita 267, hasumiyarsa ita ce mafi tsayi a duniya.

Masallacin na Aljeriya na da karfin karbar masu ibada 120,000, Wanda kuma aka sani da Djamaa el Djazaïr.