Tilawar Tarteel Ranar 1 ga Watan Ramadan a birnin Qum
QOM (IQNA) – Hubbaren Sayyidah Masoumah (SA) da ke birnin Qum na gudanar da tarukan karatun kur’ani mai tsarki a kowace rana.
Hubbaren Sayyidah Masoumah (SA) da ke birnin Qum na gudanar da tarukan karatun kur’ani mai tsarki a kowace rana. Hotunan da ke tafe sun shafi zaman farko na shirin a ranar jiya Lahadi.