Tehran (IQNA) An fitar da tilawar kur'ani mai tsarki juzu'i na sha uku da muryar Qassem Radi'i, makarancin kasa da kasa.
Kamar yadda aka saba tun daga farkon watan Ramadan na wannan shekara kamfanin dillancin labaran IQNA na kawo juzu'i guda na karatun kur'ani tare da babban makaranci dan kasar Iran Qasem Radi'i.