IQNA

Tehran (IQNA) – Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya karbi bakuncin daliban jami'a da malamai da jami'ai .

A jiya Talata ne Jagoran juyin juya halin Musulunci a Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya karbi bakuncin daliban jami'a da malamai da jami'ai daga bangarori daban-daban na gwamnati.