IQNA

Gasar Daukar Hotunan Gungun Taurari Ta 2022

Tehran (IQNA) an sanar da sunayen wadanda suka lashe gasar daukar hotunan gungun taurari ta shekara ta 2022.

A shekarar bana ma 2022 kamar sauran shekaru an sanar da sunayen wadanda suka lashe gasar  daukar hotunan gungun taurari.