IQNA

Hajjin 2022 a Hotuna

TEHRAN(IQNA) Alhazai daga sassa daban-daban na duniya na isa kasar Saudiya domin gudanar da aikin Hajjin bana.

Alhazai daga sassa daban-daban na duniya na isa kasar Saudiyya domin gudanar da aikin Hajji bayan shafe tsawon shekaru biyu ana fama da annobar COVID-19. Kimanin mutane miliyan daya ne ake shirin zuwa aikin Hajjin bana.

Abubuwan Da Ya Shafa: alhazai ، sassa daban-daban ، na duniya ، kasar saudiya ، hajjin bana