IQNA

An daga Tutar Ghadir a Haramin Imam Ali

Tehran (IQNA) – A jiya Juma’a an daga tutar Ghadir a saman hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf

An daga tutar Ghadir a saman hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf a jiya Juma'a a daidai lokacin da mabiya mazhabar Ahlul bait ke shirye-shiryen gudanar da bukukuwan idin Ghadir a ranar 18 ga watan Yulin wannan shekara.