IQNA

Girbin inabi a Iran

Tehran (IQNA) An fara girbin inabi a birnin Karun na lardin Khuzestan kuma ana ci gaba da samun girbin inabi har zuwa tsakiyar watan Agusta.

An fara girbin inabi a birnin Karun na lardin Khuzestan kuma ana ci gaba da samun girbin inabi har zuwa tsakiyar watan Agusta.Yankin Karun yana da nisan kilomita 22 daga birnin Ahvaz.

Abubuwan Da Ya Shafa: girbi ، inabi ، watan Agusta ، tsakiyar ، birni