Tehran (IQNA) An fara girbin inabi a birnin Karun na lardin Khuzestan kuma ana ci gaba da samun girbin inabi har zuwa tsakiyar watan Agusta.
An fara girbin inabi a birnin Karun na lardin Khuzestan kuma ana ci gaba da samun girbin inabi har zuwa tsakiyar watan Agusta.Yankin Karun yana da nisan kilomita 22 daga birnin Ahvaz.