IQNA

Karatun Mahmoud Shahat na baya bayan nan na suratul Ghashiyyah da A’ala

16:24 - July 23, 2022
Lambar Labari: 3487583
Tehran (IQNA) An fitar da hoton bidiyo na sabon karatun Mahmoud Shahat Anwar, shahararren mai karatu dan kasar Masar, inda ya karanta suratu Ghashiyyah da Al-Ala, a yanar gizo.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an gudanar da wannan karatu ne a ranar  22 ga watan Yuli a kauyen Nasseriya na lardin Damietta na kasar Masar, kuma mazauna kauyen Nasseriya ne suka halarci wannan biki.

 

 

 

 

 

 

4072604

 

captcha