IQNA

Babban Masallacin Sultan Qaboos

Tehran (IQNA) –babban masallacin Sultan Qaboos shi ne masallaci mafi girma a kasar Oman.

Babban masallacin Sultan Qaboos Da yake a birnin Muscat shi ne masallaci mafi girma a kasar Oman, domin yana daukar  masu ibada kusan 25,000, da kuma gine-gine masu ɗaukar ido, masallacin na ɗaya daga cikin wuraren yawon buɗe ido a cikin ƙasar wadda ke yankin Tekun Fasha.

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: Babban Masallacin Sultan Qaboos ، birnin ، Muscat ، masallaci