Masallacin Imam na daya daga cikin masallatai masu muhimmanci a cikin birnin Isfahan.
Masallacin Imam na daya daga cikin masallatai masu muhimmanci a cikin birnin Isfahan, wanda ya kasance abin tarihi na karni na 13 na Hijira da kuma zamanin mulkin Qajar a Iran.