IQNA

Najaf Ana Shirin Karbar Bakuncin Masu Ziyarar Arbaeen

NAJAF (IQNA) - Birnin Najaf, tare da dimbin sauran garuruwan kasar Iraki, ana shirin karbar masu ziyarar arbaeen.

A Birnin Najaf, tare da dimbin sauran garuruwan kasar Iraki, ana ci gaba da shirye-shiryen karbar miliyoyin masu ziyara da ake sa ran za su halarci gagarumin tattakin Arbaeen na shekarar bana.