IQNA

Gasar Kur'ani ta Meshkat karo na 4: Matakin Karshe a cikin  Hotuna

Tehran (IQNA) An shiga matakin karshe na gasar kur’ani mai tsarki karo na 4 na kasa da kasa a Tehran.

Da safiyar yau ne aka fara matakin karshe na gasar kur’ani mai tsarki karo na 4 na kasa da kasa a hubbaren Sayyid Abdul Azim Hassani a Tehran.

 
 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: mataki ، karshe ، kasa da kasa ، hubbare ، Tehran