IQNA

Haramin Imam Ali Na Karbar Bakunci Masu Ziyarar Arbaeen

NAJAF (IQNA) – Dubban maziyarta  ne a kullum suke ziyartar haramin Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf.

Dubban maziyarta  ne da suke zuwa domin tattakin  Arba'in a kullum suke ziyartar haramin Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf.

Abubuwan Da Ya Shafa: arbaeen ، tattakin arbaeen ، najaf ، haramin Imam Ali ، kullum