IQNA

Jerrin Gwanon Miliyoyin Mutane A Tehran a ranar 4 ga Nuwamba 2022

Tehran (IQNA) – Dubban Daruruwan al’ummar birnin Tehran ne suka halarci muzaharar 13 Aban a jiya Juma’a 4 ga watan Nuwamban 2022.

Dubban Daruruwan al’ummar birnin Tehran ne suka halarci muzaharar 13 Aban a jiya Juma’a  4 ga watan Nuwamban 2022, domin tunawa da ranar yaki da girman kan duniya.