IQNA

Cikakken karatun Yusuf Al-Bahtimi tare da fassarar turanci

 Tehran (IQNA) An fitar da  karatun aya ta 30 zuwa ta 34 a cikin suratul Namal daga bakin Kamel Yusuf Al-Bahtimi .

Karatun aya ta 30 zuwa ta 34 a cikin suratul Namal daga bakin Kamel Yusuf Al-Bahtimi daya daga cikin mashahuran makarantun kasar Masar, wanda aka buga ta yanar gizo da harsunan larabci da turanci.