IQNA

Gdunmawar Ma'aikatan jinya

Tehran (IQNA) A Iran ana gudanar da bukukuwan maulidin Sayyida Zainab (SA) 'yar Imam Ali (AS) da Sayyida Fateeh (SA) a matsayin ranar ma'aikatan jinya duk shekara.

Al'ummar kasar Iran na gudanar da bukukuwan maulidin Sayyida Zainab (SA) 'yar Imam Ali (AS) da Sayyida Fateeh (SA) a matsayin ranar ma'aikatan jinya ta kasa duk shekara. An yi wannan bikin ne a ranar Larabar bana a fadin kasar.