IQNA

An Rufe Titunan Birnin Qum Da Bakaken Tutoci Domin Tunawa Da Zagayowar Ranar Wafatin Sayyida Zahra (AS)

TEHRAN(IQNA) Al'ummar birnin Qum na kasar Iran sun shirya taron makoki na tunawa da zagayowar ranar wafatin Sayyida Zahra (AS).

A yau al'ummar birnin Qum na kasar Iran sun shirya taron makoki na tunawa da zagayowar ranar wafatin Sayyida Zahra (AS) da ke gudana a yau Talata.