IQNA

Karatun Makarancin ku'ani daga Aljeriya mai haske a cikin Sallar Tarawihi

Tehran (IQNA) "Mohammed Irshad Squari" makarancin kur’ani ne daga kasar Aljeriya

Mohammed Irshad Squari makarancin Aljeriya ne mai haske wanda ya karanta ayoyi na 61 zuwa 68 na suratul Furqan a cikin masallacin "Abdul Qadir" na kasar a lokacin da ake gudanar da sallar tarawihi daya daga cikin sallolin Ahlus Sunna a watan Ramadan.

 

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: sallar tarawihi ، watan ramadan ، karanta ، malamin ، aljeriya