PUTRAJAYA (IQNA) – An bude bikin Restu Global Qur’an Arts a ranar Juma’a 20 ga watan Junairu, 2023, a rukunin kur’ani na Nasyrul da ke Putrajaya, Malaysia.
An bude bikin Restu Global Qur’an Arts a ranar Juma’a 20 ga watan Junairu, 2023, a rukunin kur’ani na Nasyrul da ke Putrajaya, Malaysia.