IQNA

Ana daga tutar Imam Husaini (AS) kusa da sansanin Isra'ila

15:48 - August 05, 2023
Lambar Labari: 3489592
Beirut (IQNA) shafin "Madi Al-Alam" ya wallafa wani hoton bidiyo a shafin Twitter na daga tutocin Imam Husaini (AS) a gaban yankunan da yahudawa suka mamaye, a garin "Yaroun" da ke kudancin kasar Lebanon.

Tutocin Imam Husseini (AS) sun kada a garin Yarun da ke kan iyaka da ke kusa da wani sansanin Isra'ila ya sanya sojojin yahudawan sahyuniya cikin shirin ko ta kwana.

 

 

 

 

 

 

 

4160161

 

captcha