IQNA - Ahmad Abul Qasimi, makaranci na duniya, ya karanta ayoyi a cikin suratu Al-Imran
Lambar Labari: 3492227 Ranar Watsawa : 2024/11/18
IQNA - A harin da gwamnatin sahyoniyawan ta kai a wani dakin sallah da ke yammacin Gaza, wasu Palasdinawa da suke addu'a sun yi shahada ko kuma suka jikkata.
Lambar Labari: 3491510 Ranar Watsawa : 2024/07/14
IQNA - Yayin da gwamnatin yahudawan sahyoniya ke ci gaba da aiyukan soji a Rafah, kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa guda 20 sun yi tir da laifukan wannan gwamnati.
Lambar Labari: 3491162 Ranar Watsawa : 2024/05/16
IQNA - Jami'an sansani n na Rafah ne suka karrama yaran Falasdinawa da dama wadanda kowannensu ya haddace sassa da dama na kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3490641 Ranar Watsawa : 2024/02/15
Beirut (IQNA) shafin "Madi Al-Alam" ya wallafa wani hoton bidiyo a shafin Twitter na daga tutocin Imam Husaini (AS) a gaban yankunan da yahudawa suka mamaye, a garin "Yaroun" da ke kudancin kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3489592 Ranar Watsawa : 2023/08/05
Tehran (IQNA) kungiyar ta sanar da ragargaza wani sansani n 'yan ta'adda na Daesh a birnin kabul.
Lambar Labari: 3486386 Ranar Watsawa : 2021/10/04