Ka ambaci Ubangijinka da safe da maraice
IQNA - Kuma ka ambaci Ubangijinka da safe da maraice a cikin zuciyarka da kaskantar da kai da tsoro, kuma ba da bayyanawa daga zance ba, kuma kada ka kasance daga gafalallu.
Suratul A'araf aya ta 205
copied
https://iqna.ir/F0Ee2i