IQNA

Karatun kur'ani daga bakin Shahid Ahmad Ansari

IQNA - Shahid Ahmed Ansari, daya daga cikin shahidai, wanda ya koyi kur'ani a tarukan marigayi Muhammad Taqi Marwat. Ya kasance abokin shahid Chamran kuma ya yi shahada a yankin Paveh na Kurdistan a shekara ta 1358 shamsiyya.

An san shi a matsayin shahidan farko na al'ummar kur'ani a kasar Iran. A cikin shirin za a ji karatun aya ta 75 da ta 76 a cikin suratul Mubarakah Nisa da muryar shahidi Ahmed Ansari Asil.

 

 

 

 

 

 


 
 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: shahid ، karatu ، kur’ani ، murya ، kasar iran