IQNA

Haskaka Masallacin Jamkaran a jajibirin Ranar Haihuwar Imam Mahdi (AS)

IQNA - A daidai lokacin tarukan Shabaniyyah da nisfu Shaaban, maulidin Imam Mahdi (A.S), aka kawata masallacin Jamkaran.