IQNA

Karatun "Anwari" a ganawar da wakilan alhazai suka yi da Jagoran juyin juya halin Musulunci

IQNA - Amir Hossein Anwari, mai karatun ayarin Hajji na shekarar 1445, ya karanta aya ta 197 zuwa ta 199 a cikin suratul Baqarah da kuma Nasr a yayin ganawar jami'an Hajji da Jagoran juyin juya halin Musulunci.