IQNA

Muhimmancin ziyarar hubbaren Masumah (a.s) da ke birnin Qum

IQNA - Imam Ridha (AS) : Duk wanda ya ziyarce ta (A.S) yana sane da matsayinta, Aljannah ita ce ladansa. (Bihar al-Anwar, juzu'i na 99, shafi na 265).

Muhimmancin ziyarar hubbaren Masumah (a.s) da ke birnin Qum