IQNA

Cibiyar Al'adu ta Niavaran Tehran Ta Gudanar da Baje kolin kur'ani

IQNA - ana ci gaba da gudanar da bikin baje kolin fasahar kur’ani mai tsarki da aka yi wa lakabi da tatsuniyar ruwan sama a cibiyar al’adun Niavar da ke babban birnin Tehran na kasar Iran.