IQNA

Marigayi Shugaba Raisi: Takaitaccen Tarihin Rayuwa

IQNA – Marigayi shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi, tare da tawagarsu, sun rasa rayukansu bayan da jirgin helikwafta da ke dauke da su ya yi hadari a lardin Azarbaijan da ke arewa maso yammacin kasar saboda tsananin yanayi a ranar 19 ga Mayu, 2024. Ga takaitaccen tarihin marigayin.