iqna

IQNA

IQNA - Domin karrama shahidai Hossein Amirabdollahian, ministan harkokin wajen kasar Iran Mujahid kuma dan gwagwarmaya, musamman a lokacin guguwar Al-Aqsa da kuma kokarinsa na kasa da kasa wajen kwato hakkin al'ummar Palastinu da ake zalunta da kuma 'ya'yan Gaza da ake zalunta, wannan wani take da aka rubuta “Muryar zaluntar yaran Palasdinawa da ake zalunta" da ke ishara da matsayinsa kan hakan.
Lambar Labari: 3491234    Ranar Watsawa : 2024/05/27

IQNA - Manyan kungiyoyin mata musulmin kasar Tanzaniya sun bayyana juyayinsu dangane da shahadar Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi da sauran shahidai.
Lambar Labari: 3491231    Ranar Watsawa : 2024/05/27

Kanani a wani taron manema labarai:
IQNA - Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran  ya bayyana cewa, mun samu sakonni 330 na ta'aziyya daga jami'an kasa da kasa da gwamnatocin kasashen duniya kan shahidan hidima, yana mai cewa: Wannan wata alama ce ta nasarar manufofin harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3491228    Ranar Watsawa : 2024/05/27

IQNA - A wurin shi fifita jin dadin jama’a da samun yardar ya fi a kan komai, don haka bacin ransa na rashin godiya da izgilin wasu, bai hana shi aiki dare da rana wajen inganta lamarin al’amura ba. Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci. 20 Mayu, 2024
Lambar Labari: 3491227    Ranar Watsawa : 2024/05/26

IQNA – An gudanar da karatun kur’ani mai girma daga bakin fitaccen makaranci dan kasar Iran Hamid Reza Ahmadifafa a wani taro  da aka gudanar na tunawa da shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi da mukarrabansa.
Lambar Labari: 3491226    Ranar Watsawa : 2024/05/26

Sheikh Zuhair Jaeed a hirarsa da Iqna:
IQNA - Babban jami'in kungiyar Islamic Action Front na kasar Labanon ya jaddada cewa: Shahidi Raisi mutum ne na musamman kuma babban misali na jami'in da yake riko da ka'idojin Musulunci da koyarwar kakansa manzon Allah (SAW) kuma mai goyon bayansa. dukkan al'ummar duniya da ake zalunta da 'yantacciyar kasar, musamman al'ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3491225    Ranar Watsawa : 2024/05/26

IQNA - Babban Mufti na kasar Tanzaniya, a yayin shahadar shahidan hidima, ya gabatar da addu'a  ga wadannan shahidan.
Lambar Labari: 3491223    Ranar Watsawa : 2024/05/26

IQNA - An gudanar da taron tunawa da shahadar Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi da sahabbansa a masallacin Khoja na kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3491222    Ranar Watsawa : 2024/05/26

IQNA - A wani wurin ibada a lardin Isfahan da ke tsakiyar kasar Iran an gudanar da taron saykar kur’ani na Khatma a ranar 24 ga watan Mayun 2024, domin tunawa da marigayi shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi da mukarrabansa da suka rasa rayukansu a wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu kasa da mako guda da ya gabata.
Lambar Labari: 3491219    Ranar Watsawa : 2024/05/25

IQNA - A yammacin jiya Juma'a ne Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ziyarci ofishin dindindin na Jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York, domin jajantawa kan shahadar shugaba  Sayyid Ibrahim Raisi, da kuma Ministan Harkokin Waje, Hossein Amir Abdollahian.
Lambar Labari: 3491218    Ranar Watsawa : 2024/05/25

IQNA - Shugaban kasar Tanzaniya yayin da yake halartar ofishin jakadancin kasar Iran da ke Tanzaniya ya bayyana alhininsa kan shahadar Ayatullah Raisi da sauran shahidan hidima tare da jinjinawa irin daukakar matsayi na jahohin kasar Iran.
Lambar Labari: 3491216    Ranar Watsawa : 2024/05/25

IQNA - A ciki gaban taron makokin shahidan hidima, Bayan haka Mahmoud Karimi mai yabon Ahlul Baiti (a.s) da zazzafan muryarsa ya gabatar da jinjina ga shahidai a kan hanyar hidima.
Lambar Labari: 3491215    Ranar Watsawa : 2024/05/25

IQNA -  A safiyar yau ne Jagoran juyin juya halin Musulunci ya gudanar da taron tunawa da shugaban kasa da tawagarsa a Husainiyar Imam Khumaini.
Lambar Labari: 3491214    Ranar Watsawa : 2024/05/25

IQNA - Matasan daya daga cikin cibiyoyin koyarwa da koyar da addinin musulunci sun nuna kauna da bakin ciki  tare da wata waka da suka yi ba tare da bata lokaci ba a cikin bayanin Ayatollah Raisi shugaban shahidan hidima.
Lambar Labari: 3491211    Ranar Watsawa : 2024/05/24

IQNA - A safiyar ranar 23 ga watan mayu  ne gawar marigayi  Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi ta isa birnin Birjand, kuma al'ummar wannan birni sun yi bankwana hadimin Imam Ridha (AS) a wani gagarumin biki. Bisa jadawalin da aka sanar, kafin sallar Maghrib, an kai gawar shahid Raisi zuwa masallacin Mashhad da hubbaren Radhawi , kuma an binne shi a wannan hubbare na Radhawi.
Lambar Labari: 3491210    Ranar Watsawa : 2024/05/24

IQNA - An gudanar da gagarumin taron kawo karshen karatun kur’ani mai tsarki ne domin nuna godiya ga kokarin  shahid Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi.
Lambar Labari: 3491209    Ranar Watsawa : 2024/05/24

IQNA - A yau ne aka binne gawar ministan harkokin wajen kasar Iran a hubbaren Sayyidina Abdulazim (AS) da kuma kusa da kabarin shahidan mai kare haramin Vahid Zamaninia da shahidan Quds Sidamir Jaladati.
Lambar Labari: 3491208    Ranar Watsawa : 2024/05/23

IQNA – A yau ne ake gudanar da tarukan rakiyar janazar gawawwakin shahidan hidima ga al’umma a kasar Iran.
Lambar Labari: 3491207    Ranar Watsawa : 2024/05/23

Masani  BafaFalasdine kuma mai nazarci:
IQNA - Wannan gagarumin kokari da tasiri na shahidan kasar Iran ya taimaka matuka gaya wajen tsayin daka da al'ummar Palastinu a kan yakin da ake yi na halakar da su, tare da samar da rayuwa ga al'ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3491206    Ranar Watsawa : 2024/05/23

IQNA - Jagoran juyin juya halin Musulunci ya ziyarci gidan marigayi shugaba Sayyid Ibrahim Raisi.
Lambar Labari: 3491205    Ranar Watsawa : 2024/05/23