Karatun kur'ani a wajen taron Tunawa da Shahidai na Iran
IQNA – An gudanar da karatun kur’ani mai girma daga bakin fitaccen makaranci dan kasar Iran Hamid Reza Ahmadifafa a wani taro da aka gudanar na tunawa da shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi da mukarrabansa.