Raisi bai san gajiya ba
IQNA - A wurin shi fifita jin dadin jama’a da samun yardar ya fi a kan komai, don haka bacin ransa na rashin godiya da izgilin wasu, bai hana shi aiki dare da rana wajen inganta lamarin al’amura ba.
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci. 20 Mayu, 2024